Saturday, 31 March 2018

Wasikon Soyayya Series 4


Salam,
So taskar zuciya

Saurare ni masoyiya, so ya canja tunani na, Zainab ki kula dani, ki min hakuri amince dani, ke ce ki ka zamu muradi na, fili da waje. Soyayya ce ta zamu   

Zainab ina sanar da ke cewa na dauki alkawali ba wani abin da zai sa in daina sonki a zuciya ta. Kaunar ki ce ka dai a zuciya ta.

Kasance dani kuma kiyar da dani ya ke haske mai haskaka zuciya ta.

Masoyin ki har kullum

No comments:

Post a Comment