Showing posts with label Tunatarwa. Show all posts
Showing posts with label Tunatarwa. Show all posts

Monday, 6 February 2017

SALLAH: HIKIMAR ALLAH

HIKIMAR ALLAH 



Sallah a cikinta akwai hikima maigrima, Ka duba sunan Sallah da sunan Allah bambancinsu harafi daya ne kacal, (S-ALLAH). Hakan yasa ta zama matakin farko da ake auna aikin bawa, mu gabatar da ita a cikin lokacinta domin samun rabo maigrima daga Allah. 

TUNATARWA: NAFILA

NAFILA 
 
 
Nafila a cikin ibada tana kra kusanta bawa ga mahalicci. Mu tsayu akan tafarkin gaskiya, wata rana za muji kammu a tafkin kausara.....

KAUNA: RAYUWA DA BURI

RAYUWA DA BURI

Kill me: TUNATARWA-TSAKANIN DARE DA SAFIYA

TSAKANIN DARE DA SAFIYA 

Tsakanin Dare da Safiya akwai wasu ayoyi masu girma, haka rayuwa take. Wani Makiyinka ne wani ko Masoyin da zai iya fansa ransa saboda kai. 

Ina kaunarki.