HIKIMAR ALLAH
Sallah a cikinta akwai hikima maigrima, Ka duba sunan Sallah da sunan Allah bambancinsu harafi daya ne kacal, (S-ALLAH). Hakan yasa ta zama matakin farko da ake auna aikin bawa, mu gabatar da ita a cikin lokacinta domin samun rabo maigrima daga Allah.
No comments:
Post a Comment