Saturday, 4 February 2017

UWA TA GARI...

UWA TA GARI...


Nemawa Yayanka uwa ta gari kamin zuwansu duniya, wajabcinsa yafi ciyarwa. Duniya jindadi ne kadan. Cikar jindadin sai da samun mata ta gari. Ya Allah Ka bani ta gari...

No comments:

Post a Comment