LAFAZIN SOYAYYAH
SIRADIN SO...
Wayyo Sadiya kece kika zamto tsarina
Kece hasken ruhina
Kaunarki ta zamto abinci na
Ki tausaya kice kina so na
Kaunarki tasani nayo hauka
Tasa a bacci na farka
Makamai na rike don fansa
Kaunarki nifa bazan fasa
Duniya tasan ina na dosa
Kauna a zuciya ta ratsa
Zo kice dani ina sonka
Ko da da wasa zan farka
No comments:
Post a Comment