…MASOYIYA
Sadiya
zo masoyiya
Sadiya
ke zamu aminiya
Sadiya
kece sarauniya
In
babu ke babu lafiya
Sadiya
sonki ne a zuciya
Sadiya
ke nasa a zuciya
Ke
shige a raina masoyiya
Sadiya
zo yaki gimbiya
Farinki
ya zarce indiya
Tafiya
waye baturiya
Fuskarki
tafi ta balarabiya
Ke
ce ni nasa a zuciya
Takunki
tamkar sarauniya
Ke
zance mata na duniya
Sadiya
ke zaga jijiya
In
babu ke ban da lafiya
Kaunar
k ice yau a zuciya
Sonki
shine ya zagaya
Jini
na da anta gaba daya
Tunani
na kece gaba daya
Zashiga
kunci a zuciya
Inbabu
ke ya sarauniya
Idaniya
sai rubar hawanya
Sadiya
karki barni kinjiya
Wayyo
rayuwa da zuciya
Kaunar
ki ce yau gaba daya
Na
rasa inda zani kiwaya
Abinci
na kasa hadiya
Tausaya
kice ni masoyiya
No comments:
Post a Comment