IDAN GARI YA WAYE...
Idan gari ya waye Hausawa sunce duhu kan yaye,
haka kuma gaskiya ba mai neman ado bace,
tafin hannu kuma baya kare hasken rana,
rayuwa da mutuwa jinsinsu daya,
haske da duhu makotan junane,
rashi da samu kawaye ne,
so da ki tare suke tafiya.
Fatanmu samun nasarar rayuwa a koda yaushe.
Ina kwana....
No comments:
Post a Comment