Tuesday, 7 February 2017

SINADARI



SINADARI



Sinadari so soyayya sinadari mata
Zo Sadiya soyayyar ki ta shige a zuciya ta

Yaki gimbiya tauraruwa a zuciya ta
Mai haskaka rai har da zuciya ta

Farko da sunan Allah zani fara
Wanda yayi dare shi yayi Zara

Dukkanin tunani na dake zani fara
Zan tsinci soyayyah ki ba dabara

Kalma ta soyayyah ya masoyiya ta
Ta ratsa raina har da zuciya ta

Ke zamu jagora ta zuciya ta
Ya ki zo muyo soyayya na baki gata

Aminci na baki yar gida na gata
Yaki zo ki zo karki barni na aminta

Kaunar ki ta shige zuciya da fata
Anta jini da jijiya ta

No comments:

Post a Comment