Monday, 20 February 2017

MAGANGANUN HIKIMA KAN SO : Ba ta tsaya a kunnuwa na bane...

MAGANGANUN HIKIMA KAN SO : Ba ta tsaya a kunnuwa na bane...

A soyayyarki ba wai ta tsaya a kunnuwa na bane, soyayyar ki ba ta tsaya a zuciya ka dai ba, ba kuma a labba na ba amma ta tsaya a cikin raina.

Writting by: 
 Sharahbil Muhammad Sani 

No comments:

Post a Comment