Friday, 3 February 2017

Kauna: Da Tunaninki Nake kwnaciya

 Da Tunaninki Nake kwnaciya



A kullum da tunaninki nake kwanciya, hawaye kan kwaranya a idanuna. Nakan yi kuka ni kadai a cikin daki na a kowane dara. Idan har bada ke ba zuciyata ba zata bugaba, idan har babu ke zuciya ba zata huta ba. Hawaye ba zasu daina kwarara a kirjina ba, Na tantse miki Sadiya hawaye na ba zasu bushe ba. Na san kinsani, haka ma nima na sani ina kaunarki fiye da kowa.

No comments:

Post a Comment