Saturday, 4 February 2017

BAKI DA TAMKA




BAKI DA TAMKA


Baki da tamka Sadiya ke ce auta
Na zauce a soyayyar yar auta

Kaunarki ta zamto gata na
Ra’ayinki nake uwar yaya na

Kizo kiyi ceton zuciya ta
Rasaki shi zai raunanata

No comments:

Post a Comment